Gwamnatin Tarayyar Najeriya Hadin Gwiwa Da Bankin Wema Sun Sake Bude Shirin Karfafa Matasa Da Samar Da Ayyukan Yi Na Zamani Karo Na Biyu Mai Suna “FGN/ALAT Digital Skillnovation Programme”
Shirin FGN-ALAT shiri ne da aka samar a yunkurin gwamnatin shugaba Bola Tinubu na samar da karin ayyukan yi na zamani ga matasan Najeriya. karfafa matasan kasar tahanyar basu ilimi,…