Hukumar Fasahar Zamani Ta Ehealth Africa (Eha) Ta Sake Buɗe Shafin Daukar Sabin Ma'Aikata

eHealth Africa (eHA) na daya daga cikin manyan fasahohin kula da inganta tsarin kiwon lafiyar al’ummomin a yankin Africa. Fasahar ta eHealth Africa (eHA) ta himmatu ne wajan tabbatarwa da sarrafa bayanai da inganta shawara wato “decision-making” acikin al’umma.

eHealth Africa (eHA) designs and implements data-driven solutions and technologies to improve health systems for and with local communities. eHA’s technology works in low connectivity settings, and smartly uses data to drive decision-making by local governments and partner agencies to get optimum results.

A yanzu haka Fasahar ta eHealth Africa (eHA) ta bude shafin daukar ma’aikata a bangori daban-daban da suka hada da:

1. Human Resources – Kano

2. ICT Services – Helpdesk – Kano

3. ICT Services – Systems Admin – Kano

4. ICT Services – Network Admin – Kano & Abuja

5. Communications – Kano & Abuja

6. Program Delivery (Project Management) – Borno, Kano & Abuja

7. Data Analysis – Abuja

8. Operations (Facility) – Kano, Abuja & Borno

9. Operations Engineering – Kano

10. Emergency Operations Center (EOC) – Abuja & Katsina

11. Internal Audit – Kano

12. New Business Development – Abuja

13. Monitoring, Evaluation, and Research – Kano

14. Finance – Kano

15. Asset Management – Kano

16. Laboratory Management – Abuja

17. Executive Management (Finance & Admin) – Abuja

Yadda Zaku Cike

Idan kunada shawa a aiki a ma’aikatar eHealth muyi amfani da shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa kai tsaye

APPLY HERE

Related Post  Ga Dama Ta Samu: Kungiyar UNICEF Zata Dauki Masu Secondary School Aiki