Gwamnatin Tarayyar Najeriya Hadin Gwiwa Da Bankin Wema Sun Sake Bude Shirin Karfafa Matasa Da Samar Da Ayyukan Yi Na Zamani Karo Na Biyu Mai Suna &Quot;Fgn/Alat Digital Skillnovation Programme&Quot;

Shirin FGN-ALAT shiri ne da aka samar a yunkurin gwamnatin shugaba Bola Tinubu na samar da karin ayyukan yi na zamani ga matasan Najeriya. karfafa matasan kasar tahanyar basu ilimi, tabbatarda kwarewa da habakasu a fannin Digital Skill Innovation domin dogaro ga kai. Shirin FGN-ALAT shiri ne na hadin gwiwa tsakanin Bankin Wema da gwamnatin tarayyar Najeriya, ta ofishin mataimakin shugaban kasa. Masu nema dole ne su zama ‘yan Najeriya mazauna Najeriya kuma dole ne su kasance tsakanin shekaru 18 zuwa 35. Masu nema dole ne su sami na’urar dijital – wayar hannu, kwamfutar tafi-da-gidanka.

In today’s fast-evolving world, the potential of our youth remains one of our greatest assets, and nurturing this potential is at the heart of the FGN-ALAT Digital Skillnovation Program. This holistic initiative, birthed from a strategic partnership between Wema Bank and the Federal Government of Nigeria, through the Office of the Vice President, aims to equip our young minds with a versatile set of skills and opportunities tailored to their individual aspirations and market realities. Beyond mere skills acquisition, the program is set to create a ripple effect of socioeconomic benefits across the nation. By empowering our youth, we are not just fostering individual successes; we are investing in the broader narrative of national progress, promoting job creation, boosting innovation, and paving the way for a more prosperous future. With each participant we train, mentor, or incubate, we are making a conscious investment in the nation’s future, ensuring that Nigeria remains at the forefront of the global digital economy.

Yadda zaku cike

Related Post  Kamfanin Reputable Pharmaceutical Yana Neman Ma’aikata Albashi N60,000

Domin cike wannan damar ku latsa shafin yanar gizo gizo dake a kasa domin cikewa

CLICK HERE