Yadda Ake Updating N-Power Batch C Details

Kamar yadda ya gabata, wannan shine rijistar N-POWER Batch C (karo na uku) a inda miliyon matasa “yan Nigeria sun sami damar cike wannan tsari to amma mafi yawanci su basu kammala rijistar gabadaya ba bayan haka kuma hukumar N-POWER ta canja portal din domin inganta shirin da kuma cigaba da yin rijistar.

Yadda Ake Sabinta Bayanai Na N-Pwer Batch C

1.        Zaka shiga sabon portal da hukumar N-Power ta samar: https://nasims.gov.ng

2.        Abu na gaba shine za’a danna LOG IN

3.        Sai a shiga FORGOT PASSWORD

4.        Sai ka sanya email dinka wanda kayi rijistar N-PWER dashi sai ka danna SEND LINK

5.        Sai ka shiga cikin email dinka a inda zakaga sako daga hukumar N-POWER na yadda zaka canza password dinka. Sai ka danna wannan LINK zai kawoka inda zaka saka SABON PASSWORD da yayi maka e.g @123456@, 123456 etc

6.        Sai ka danna SEND

7.        Sai ka danna LOG IN a inda zaka sanya username dinka (email dinka) da kuma password wanda ka zaba

8.        Zai kawoka DASHBOARD dinka na N-POWER

9.        Sai ka danna EDIT/UPDATE a inda zaka dora bayananka da kuma takardunka kamar haka: 1. Passport photograph 2. Means of ID 3. Certificate. Zaka iya kara wasu takardun idan kanada su

10.      Sai jarrabawa a inda zakaga an rubuta TEST a can kusa da hotanka.

11.      Ita wannan jarrabawa guda 20 ce kuma ana amsata cikin minti 20 za’a amsata a inda za’a baka makinta bayan ka kammala nan take.

NOTE: Ba’a fara wannan jarrabawar a fita ko a tsallake wata zuwa wata. Idan aka fara sai angama.

Related Post  Gwamnatin Tarayya Ta Fara Tura Tallafin Naira ₦50,000 Ga Wanda Suka Cike President Conditional Grant Scheme

Domin neman Karin bayani a tuntubi wannan lamba: +2347067399944