Apply: Ana Daukar Ma'Aikata A Kamfanin Dangote

Daukar Ma’aikata a Kamfanin Dangote

Rukunin kamfanoni na Dangote ko Dangote Group kamfani ne na hadaka a Najeriya mallakin Alhaji Aliko Dangote. Shi ne babban kamfani a yankin Afirka ta yamma kuma daya daga cikin manya a nahiyar Afirka. Kuma Kamfanin ya samar wa da mutane aikin yi a kalla sun kai dubu dari uku 300,000.

A yanzu haka kanfanin ya bude shafin daukar ma’ikata a bangarori daban-daban kamar yadda zaku gani a kasa, idan kuna da bukatar aiki a kamfanin ku nemi rukunin da yayi maku yakin ku latsa cikewa ko apply.

1. HR Operations Analyst: CLICK LINK

          2. Category Buyer- Procurement Specialist: CLICK HERE

3. Logistics Officer – Receivables (Supply Chain) CLICK HERE

4. Corporate Finance Specialist: CLICK HERE

5. Business Continuity Management Analyst: CLICK HERE

          6. AI Project Manager:                                         CLICK HERE

Related Post  Gwamnatin Tarayya Ta Fara Tura Tallafin Naira ₦50,000 Ga Wanda Suka Cike President Conditional Grant Scheme