Barkarmu da sake saduwa acikin wannan shafin namu mai albarka www.haskenews.com.ng ayau zamu tattauna akan sabon tsari da aka fitar a shafin cike Tallafin Gwamnatin Tarayya mai taken “Presidential Conditional Grant Scheme (PCGS)” kamar yadda suka bayyana a shafin su da cewa
Hausa – Masu neman Tallafi, waɗanda suka riga suka cike fom, su hanzarta sabunta/tantance NIN ta hanyar latsa wannan yanar gizon: https://grant.fedgrantandloan.gov.ng/auth/nin/register
Turanci- NIN is a major requirement for the Federal Government Grants Scheme Grants Applicants, who already filled the form, should update their NIN by clicking this link: https://grant.fedgrantandloan.gov.ng/auth/nin/register
- Domin sanin yadda zakuyi verify ko tantance NIN naku karanta bayani a kasa
- Da farko zaka bi wannan link din
- https://www.fedgrantandloan.gov.ng/
- Bayan ya bude zai kaika wajan da za kaga an rubuta #apply for grant, saika shiga wajan.
- Bayan ka dannan zai kara bude maka wani wuri da link a tsakakiya kamar haka
- https://grant.fedgrantandloan.gov.ng/auth/nin/register
- Saika danna link din, zai bude maka wajen da zaka fara sa numbar waya, wanda kayi register dashi tin a farko, daga nan kuma zai dauko bayananka, sannan za’a a baka wajan da zaka saka nin nomber dinka.
- Bayan kai saka shikenan, in sha allahu abinda zai biyo baya za kaga 50k dinka, matukar account din daka saka tin a farko daidai yake