Masu Kwalin Ssce, Ond, Nce, Hnd, Bsc, Msc Da Ph.d An Bude Shafin Daukar Ma'Aikata A Ehealth4Everyone

Kamar yadda mukayi maku alkawrin cewa dazarar an bude shafin daukar aiki a eHealth4everyone zamu sanar daku. A yanzu haka shafin na eHealth4everyone ya fara daukar sabin ma’aikata. eHealth4everyone babban kamfani ne na kiwon lafiya na dijital wanda aka sadaukar don samar da lafiya a duniya.

Ayuka da aka bude

1. Office Assistant

2. Software Quality Assurance & Testing Intern / Assistant

3. Data Entry Clerk

4. Software Project Management Assistant

5. Public Health Engagement & Advocacy Officer

6. Mobile Application Developer

7. JavaScript Backend Developer (NodeJS)

8. Unity Developer

9. Engagement Assistant

10. Outsourcing Assistant

11. Database Management Intern / Assistant

12. Finance Assistant

Yadda zaku cike

Domin cike aiki a eHealth4everyone zaku iya latsa shafin yanar gizo-gizo dake a kasa

APPLY HERE

Mu lura cewa idan muka zo wajan cikewa akwai inda aka rubuta “Position you are applying for” sai mu latsa wajan zamuga gerin abubuwanda ake cikewa, mu sani, zamu dauki wanda yayi muna ne domin ci gaba cikewa.

Related Post  Apply: Ana Daukar Ma'aikata a Kamfanin Dangote