Yadda Ake Dawo Da Waec Certificate Idan Ya Bata Ko Ya Lalace

Hukumar jarrabawar WAEC ta fitar da abubuwan da ake bukata domin dawo da WAEC CERTIFICATE idan ya lalace ko ya bata (requirements for the collection of attestation of results). Wadannan abubuwa sune kamar haka:

  1. Letter of application
  2. Police report on lost or damaged certificate
  3. Photocopy of lost or damaged certificate
  4. Two (2) recent passport photograph of the candidate
  5. Sworn affidavit for collection of Attestation of result
  6. Administration fee of fifty thousand Naira (50,000) only in cash or draft payable to WAEC
Don Karin bayani danna wannan LINK: CLICK HERE
Related Post  Gwamnatin Tarayyar Najeriya Hadin Gwiwa Da Bankin Wema Sun Sake Bude Shirin Karfafa Matasa Da Samar Da Ayyukan Yi Na Zamani Karo Na Biyu Mai Suna "FGN/ALAT Digital Skillnovation Programme"