Yanda Zakayi Nin Verification Na Presidential Conditional Grant Scheme (Pcgs).

DA Farko Zaka Bi Wannan Link Din

Click here

https://www.fedgrantandloan.gov.ng/

Bayan Ya Bude Zai Kaika Wajan Da Za kaga An Rubuta Apply For Grant, Saika shiga Wajan.

Bayan Ka Dannan Zai Kara Bude Maka Wani Wuri Da Link A Tsakakiya.

Saika Danna Link Din, Zai Bude Maka Wajen Da Zaka Fara Sa Numbar Waya, Wanda Kayi Register Dashi tin a farko, Daga Nan Kuma Zai Dauko Bayananka, Sannan Za’a A Baka Wajan Da Zaka Saka NIN Nomber Dinka.

Bayan Kai saka Shikenan, In sha ALLAHU Abinda Zai biyo Baya za kaga 50k dinka, Matukar Account din daka saka tin a farko daidai yake

ALLAH Yasa Mu dace.

Related Post  Labari mai dadi akan shirin Innovation Development and Effectiveness in the Acquisition of Skills (IDEAS) Project