Fg Opportunities For Artisans

Registration of Artisans has commenced. Please encourage our brothers and sisters to register.

Registration ne na masu sana’ar hannu. Mechanics, Welders, Carpenters, Tailors, Masons, Tilers, Bricklayers da dai sauransu. Za’a basu horo na musamman kuma za’a basu certificate da zasu iya yin aiki a ko ina a fading duniya.

Masu sha’awar koyon sana’ar hannu ma ba’a barsu a baya ba. Zasu iya yin register a matsayin INTENDING ARTISAN.

APPLY HERE

Related Post  Interested in NGOs but a lack of Experience?