Labari Mai Dadi Akan Shirin Innovation Development And Effectiveness In The Acquisition Of Skills (Ideas) Project

zasu gudanar shirin na tallafawa matasan kasar hadin gwiwa da bankin duniya domin gudanar da shiri mai suna: Innovation Development and Effectiveness in the Acquisition of Skills (IDEAS) Project domin inganta tsarin shirin TVET na kasar da aka bude kwanannan. Makasudin IDEAS shine haɓaka ƙwarewar matasan kasar domin basu ilimi, kawo sauyi a bangarori da suka hada da:-

1. Applied Artificial Intelligence

2. Blockchain Technology

3. Business Intelligence and Dashboard Creation & Development

4. Cybersecurity

5. Data Analytics

6. Software Engineering

Bayan sun kammala za’a basu takardar shaidar karatu mai taken”Professional Diploma”

Yadda Tsarin Yake Bayan Kammala Karatu

Rukuni na daya: Professional Certificate

Mahalarta za a ba su Professional Diploma idan sun sami mafi ƙarancin maki 40% a cikin kowane module/ sailin su sami matsakaicin maki 50% a ƙarshen kwas.

Rukuni na biyu: Certificate of Completion

Mahalartanda suka halarci karatun kuma suka samu akalla kashi 80% na kowane kwas zasu samu takardar Certificate of Completion.

Core Modules/ Yadda Tsarin Karatun Yake

Ana buƙatar mahalarta su ɗauki waɗannan mahimman bayanai. Babban modules sune kamar haka:

  1. GST101: Introduction to Innovation – 3 Credit Units
  2. GST102: ICT for Development (ICT4D) – 3 Credit Units
  3. GST103: Emerging Issues in Technology – 3 Credit Units

Abin Lura: Digital literacy course nada sati ɗaya ne (1) daga ranar da kuka karɓi sakon talardar gurbin karatu a imel ɗin. Don haka, don haka kutabbatar kun da loda fasfo ɗin ku kuma kuma fara karatun karatun dijital dinku.

Shafin/Karin Bayani: CICK HERE

Related Post  SMEDAN-Sterling loan mataki na gaba