Sarkin Katsina Ya Kori Shirin Agile Daga Jahar Katsina

maimartaba sarkin Katsina Alhaji Abdulmumini Kabir usman ya kori shirin Agile daga jahar katsina

Sarkin ya bayyana korar shirin yabiyo bayan keta wasu ka’idoji addinin Musulunci da shirin ke kokarin yi a jahar da kuma bata tarbiyar yaya mata dake karatu a makarantu

Yacigaba da cewa  shirin na kokarin wuce gona da iri wanda a matsayin mu na iyaye kasa bazamu lamuncewa hakan aciki kasarmu ba.

Related Post  Apply: Ana Daukar Ma'aikata a Kamfanin Dangote