Kamfanin Reputable Pharmaceutical Yana Neman Ma’aikata Albashi N60,000

Wannan kafanin mai suna Reputable Pharmaceutical yana neman masu secondary school zai daukesu aiki tare da basu albashin Naira 60,000 a duk wata

  • Sunan aiki: Driver.
  • Wajen aiki: Ibadan
  • Albashi: 60,000

Abun da ake bukata:

  • Valid Driver’s License.
  • Minimum of 2-3 years driving experience with a good record.
  • SSCE (5 Credits with Math and English Inclusive).
  • Familiarity with local routes, traffic patterns etc.

Yadda zaku nemi aikin:

Masu bukatar wannan aikin ku aika da CV dinku zuwa wannan email din: recruitmentcentralhub@gmail.com

Saiku rubuta (IBADAN DRIVER 2024) a wajen subject na tura sakon email din.

Related Post  Hukumar Fasahar Zamani ta eHealth Africa (eHA) Ta Sake Buɗe Shafin Daukar Sabin Ma'aikata