Shirin New Incentives shiri ne dake tallawa marasa karafi domin ceto rayuwarsu daga kangi, shirin yana bayarda rigakafi ga kananan yara da kuma ceto su daga kalubalen yau da kulluma da dai sauransu. Shirin New Incentives yana aiki ne a Arewacin Najeriya a jahohi da suka hada da (Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, Kaduna, Kebbi, Adamawa, Bauchi, Borno, Gombe, Taraba, da Yobe)
Kamar yadda mukayi maku alkawari a baya na cewa dazaar sun bude shafin daukar sabin ma’aikata zamu sanarda ku.
Duba da wannan damar haskenews.com.ng ta tattara ayyuka da aka bude a shafin New Incentives don haka wannan damace ga matasa masu shawar yinki da New Incentives musamman masu Masu Kwalin Sakandare (SSCE), Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc ko Ph.D.
Sabin ayuka da aka bude a Shirin New Incentives
– Bauchi, NG:
– Field Officers (entry-level) – Bauchi State
– Gombe, NG:
– Field Officers (entry-level) – Gombe State
– Jigawa/Katsina/Zamfara, NG:
– Field Officers (entry-level)
– Kaduna, NG:
– Field Officers (entry-level) – Kaduna State
– Kano, NG:
– Field Officers (entry-level) – Kano State
– Kebbi, NG:
– Field Officers (entry-level) – Kebbi State
– Northeast & Northwest, NG:
– Auditors
– Monitoring and Learning Officer
– Northeast, NG:
– Assistant Field Managers – Internal Vacancy (Multiple)
– Northwest, NG:
– Assistant Expansion Manager (Internal)
– Expansion Manager (Internal)
– Field Manager (Internal & External Vacancy)
– Sokoto, NG:
– Field Officers (entry-level) – Sokoto State